Tuesday 21 March 2017

SURBAJO

🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀  
         *SURBAJO*
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀


Zahra Muhammad mahmud


*page 33-34*



Yace tazo falonshi yanason yayi magana dasu yana gama fadamata bejira amsartaba yabar dakin yakoma falonshi inda surbajo kezaman jiranshi


Bejima ba Aishan tashigo ko sallama babu. Surbajo seda ta tsorata da ganinta Dan ita bata dauka yanada wata matarba

Guri Aisha tasamu tazauna Tana girgiza kafa Tana cika Tana batsewa

Alameen ne yafara magana bayan yabude taro da addua sannan yafara yimusu nasiha akan su zauna lafiya bayason rigima da tashin hankali agidanshi
Bayan yagama jamusu kunne sannan yace kwanakin girki kuma yaraba kwana biyu kowacce zata dungayi. Daganan yatambayesu akwai me magana  surbajo girgiza Kai tayi Dan ita tsaron katuwar matarnan tashi takeyi
Aisha ko cewa tayi sannu bakin munafiki wato har kanada bakin magana yanzu Wlh kaji kunya karasa wacce zaka aura se yar cikinka kuma har ka iya kwanciyar aure da ita Wlh kaide Dan akuyane kuma tashin hankali yanzu zaa farashi acikin gidanka Wanda besan ciwon kansa ba ace ayi mutum sekace bunsuru ....
Bata karasa metakeson fadiba taji anwanketa da Mari kamin tawartsake Ankara kifamata wani agigice takai dubanta gurin Wanda yamaretan bakowabane face surbajo
Mamakine yarufe Aisha da alameen kamin Aisha tayi wani yunkuri surbajo taci damara da gyalenta taje taci kwalar Aisha tace ke jakar inace dazaki tsaya gaban kado kina kiranshi bunsuru ke baa cemiki akuyaba shine kike kiran wani.ya auri yar cikinnasan ubankine yabashi kudin auran dahar zakimasa gori. Aradun Allah baki isa kizagi mijina nakyalekiba kibar ganinki katuwa Wlh dukan tsiya zanmiki.hannu Aisha tadaga daniyar kaimata duka carab alameen yarike hannun yashiga tsakiyarsu tafi yafarayi yana dariya kallon Aisha yayi wacce hawayen Bakinciki suka taru a idonta yace how do you feel now? yanzu Don Allah bakiji kunya ba wallahi Aisha kinyi asara ni mijinki bani dawata daraja a idonki to alhmdllh nasamu me ramamin duk rashin mutuncin dakikemin kuma Wlh bazan taba taka mata burkiba harse ranar dakika gyara halinki
Afusace Aisha tadaga hannu zata kaima surbajo duka dake bayanshi rike hannunta yayi yanunata da yatsa yace kul karki kuskura kitabamin mata ke inbada sakarci irinnaki ko kudi aka baki seki sa hannu kidaki wannan kyakkyawar surar to wlh baki isaba kinsan nawa farashin wannan kyakkyawar fulawar yake agurina kuwa inkika sake hannunki yasauka akan Zahra Wlh aranar zaki gane waye aminullah

Aisha cikin kuka tace Wlh baku isaba dukanku senayi maganinku kaikuma Allah se ya sakamin azzalumi kawai
Jikake dum surbajo takaiwa bakin Aisha naushi sabida takira mijinta da azzalumi
Fitowa tayi daga bayansa nanfa dambe yakaure tsakaninsu sosai Aisha taci duka a hannun surbajo Wanda tuni bakin Aisha yafashe jini nafita Dan surbajo cemata tayi matukar zata zagar mata miji ita kuma seta daketa sede kome zefaru yafaru

alameen dakyar yajanye surbajo akan Aisha yajata suka wuce dakinta se haki takeyi ita ala dole anzagar mata miji

suna shiga kulle kofar yayi yatsaya yana kallon surbajon shi dariya ma abun yabashi wato tasan darajarshi kenan shiyasa bazata Bari azageshiba
karasawa kusa da ita yayi rungumota yayi jikinshi ay kamar jira take kawai seta rushemasa da kuka dakyar yasamu tayi shuru se ajiyar zuciya takeyi ruwan sanyi yabata tasha sannan yadaukomata night gown fara yabata yace tacire najikinta tasa wannan
amsa tayi tashige bayi Tana shiga takulle kofar sannan tacire najikinta wanka tayi sabida tayi gumi gurin dambe da Aishan Tana gama wanka Wanda da temakon Allah tagano yadda ake kunna shower din
goge jikinta tayi da towel sannan tasa rigar kallon kanta tadunga Yi a mirror din cikin bayin
kunyace takamata Dan gaskia bazata iya fitowa ahakaba kado yakalleta

tajima atsaye abayin takasa fitowa ta bude kofar Amman fitowar tagagara Dan leko wa tayi taga kado nacikin dakin
wuf taji ankamota ihu zata sa dasauri yahada bakinshi da nata hakanne yasa tagane kadone ya dauketa be ajiyeta akoinaba se kan gado itako se wutsiwutsil takeyi nason yasauketa
kashemusu wuta yayi sannan yakara rungumota jikinshi
muryarta narawa tace kado Don Allah ka sakeni kafita daga dakinnan kasan bakyau namiji da mace su kwana aguri daya
alameen hankalinshi yasoma barin jikinshi sabida taushin jikin surbajo Wanda shi har mamaki yakeyi itada ba abirni ta tasoba Amman ko yan birnin albarka

shafota yakeyi very gently Amman ita ina hadashi take Da Allah akan yakyaleta ko jinta bayayi sannu ahankali yacire rigar jikinnata kuka tasamishi jin yana surking din breast dinta
kuka sosai surbajo takeyi tunbe kulata harde yadan sassauta mata yadago yana kallonta yace cikin dashewar murya baby na mekefaruwane cikin kuka tace nide banason abinda kakemin Wlh babu kyau wuta zakasa asamu
shafo kanta yayi yace mu ay munyi aure baby kuma inmukayi lada zamu samu Wanda daza mu mutu aljanna zaa samu kuma kece Yanzu idan kika hanani Allah zekonaki ke karshentama kamin safiya kin mutu.

1 comment: