Thursday 23 March 2017

SURBAJO

🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
         *SURBAJO*
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀



Zahra Muhammad mahmud



*page 41-42*



Koda yaiso get din gidan Usman bejira abudemasa da motor yadaki get din yabude  yashiga da gudu

Megadin gidanne yafito daga dakinshi aguje danganin make faruwa

Usman ma shida matarsa Hafsat da gudu suka fito daga cikin gidan Usman harda bindigarsa a hannu

Ganin motor alameen yasa Usman karasawa gurin hakan yay dede da fitowar alameen din fuskarshi sharkab da hawaye
Dasauri Usman yaisa gareshi yana tambayar Lafiya friend Kake kuwa meyafaru
Fadawa jikin Usman yayi yana kuka yace surbajo Sekuma yayi shuru
Usman yace cool your mind down and tell me what is happening

Nakasheta yaba Usman amsa
Cikin karaji Usman yace what!!!! are you crazy. Where is she now tell me yafadi yana me dakawa alameen tsawa jiki asanyaye alameen yabude bayan motar inda surbajo ke kwance

Dede lokacin Hafsat takaraso gurin danganin meke faruwa. Koda takaraso gurin dukansu bata guri sukayi takarasa gurin surbajon dagota tayi tadan dafa saitin zuciyarta dasauri tace alameen yadauko ta bata mutuba

Jikin alameen har bari yake yadauko surbajo kamar gawa yabi su Usman zuwa bangaren asibitin Hafsat din

Kai tsaye wani daki namusamman Hafsat tace akai surbajon

Dakyar Hafsat tasamu Usman yaja alameen suka bar dakin sannan ta dukufa akan ceto ran surbajon

seda takwashe tsawon awa guda sannan tafito daga dakin
dasauri suka nufeta murmushi tamusu tace alhmdllh tafarka sede namata allurar bacci yanzu bacci takeyi

godiya dukansu sukayi ga Allah
Hafsat tace sukarasa office dinta tanason mgn da alameen

Dukansu suka dunguma zuwa office din harda Usman
Bayan kowa yazauna Hafsat tace uhm am sorry alameen binciken danayi akan matarka nagano kamar ankusancetane ta karfi wanda hakan yahaifar da tsoro metsanani azuciyarta har yayi sanadiyar daukewar numfashinta. Menene gaskiyar labarin

Alameen cike dajin kunya yamata bayanin duk abinda yafaru dariyar Usman ce takatseshi dangama Usman dariya yake harda hawaye duk da itama Hafsat din dariyar take Amman batakai mijintaba

ran alameen ne yabaci da dariyar dasuke masa afusace yamike zebar dakin
Usman ne yarukoshi yace haba kado karaba ganin inda mutum yakalli cartoon din Tom and Jerry kuma sannan ahanashi dariya
Nifa badakai nakeba da cartoon nake yasake fashewa da dariya
duka alameen yakaimasa sannan yajuya zefice daga dakin
Hafsat ce takirashi tace Amman inaga bedace kafita baa gama mgn ba ko Tom ko Jerry ne
dariya alameen yayi Danya fahimci sosuke daga ita har mijinnata su haukatashi
komawa yayi yazauna Hafsat tacigaba damasa bayani inda daga karshe tabashi shawara akan yadan saurarawa surbajo zuwa nan da wata uku sabida zuwa lokacin taji sauki sosai Dan yanzun harda dinki tamata

Godiya alameen yamata sosai inda akarshe yace kuma insha allahu baze sake maimaita abinda yayi yauba na yauma tsautsayine


fitowa sukayi suka shiga dakin da surbajon take har yanzu bacci takeyi alameen karasawa inda take yayi anamata karin ruwa hawaye ne natausayinta suka shiga ambaliya a idonshi Dan kallo daya yamata yaga harta rame kadan cikin yan lokutannan
kanta yashafa yace am really sorry my princess I will never repeat it again this is my promise

janshi Usman yayi suka fito daga dakin cikin gidan yajashi Wanda dakyar alameen ya yarda yabar harabar asibitin

abangaren baki yamasa birki zama sukayi akan kujera Usman yace aboki kayi kuskurefa taya zaka mata wannan danyan aykin sekace babba ko babba kayima wannan kisan arnan aysetaji ajikinta bare surbajo yarinya karama pls Don Allah karka sake wannan gangancin

shuru alameen yayi Usman yaci gaba dacewa yana dariya yakamata kaje ka tsabtace jikinka dannaga alama daga filin ball din direct nan gidan kukayo
duka alameen yakaimasa yace Wlh baka da mutunci daga Kai har matar taka inbanda iskanci taya mutum zekawo mara Lafiya kusashi agaba kuna dariya wallahi ka kiyayeni yaisheku haka

shide Usman dariyarsa yake sha Dan abin na alameen da surbajon abin dariyane

gida alameen yakoma yagara jikinshi da gadon dasuka bata daganan yasauya kaya surbajo ma yadaukarmata Wanda zata sauya dan Usman yakirashi yace tafarka dayake wayar Usman daya yaamsa Dan yaringa jin halinda take ciki

daya fito masu aykin gidan yacewa sushiga cikin gidan su gyara inda ruwan yalalata

sannan yawuce gidan Usman
ay Usman yana ganinshi yafara tsokanarshi bekulashiba kai tsaye dakin datake yanufa yana shiga tadago idonta Tana kallonshi Wanda suka kumbura sabida kuka hannunta Tamiko masa tanacewa kado cikin dasasshiyar murya dasauri yakarasa gurinta yarike hannunnata
kokarin mikewa takeyi Amman takasa shiyataimakamata tadan kishingida ajikinshi bayan yazauna agefen gadon cikin kuka tace kado amma mutuwa nayi nadawo ko
girgiza mata Kai yayi cike da tausayinta yace baby kiyi shuru baason kina mgn bakida da Lafiya ne ba mutuwa kikayiba daga hannu sama tayi tace alhmdllh daba mutuwa nayiba

wanka alameen yamata yasauya mata kaya sannan yabata abincin da Hafsat takawomusu
ba laifi taci abincin yabata Maganin Ta tasha
sannan yadauramata alwala tayi sallar azaune

No comments:

Post a Comment