Tuesday 21 March 2017

SURBAJO

🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
        *SURBAJO*
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀


Zahra Muhammad mahmud 


*page 35-36*


Ido surbajo ta kwalo jin ance zata mutu kamin gari yawaye 
Alameen yacigaba dacewa amma tunda bakyaso bari na kyaleki kimutum tunda naga alama kinfison mutuwar yana gama fadin hakan ya yunkura ze sauka akanta 
Dasauri tarukoshi tana kuka tace haba kado yazakamin haka yanzu kai kafison namutu dazufa har tare maka fada nayi yanzu Inna mutu waze tarema nide Don Allah kayi hkr aradu banason mutuwa naamince kayi din 

Murna alameen yayi dajin zancanta bebata lokaciba yaci gaba da sarrafata 
Itade surbajo jiki se Bari yakeyi kukanma takasa yi 

Sanda alameen yakusa cika burinshine yaji surbajon amatse take sosai kuma yasan inyace zeshigeta da karfi ze iya yimata lahani tausayintane yakamashi ganin tarufe ido tana addua jikinta na rawa
Fasa kusantarta yayi ya koma gefe yana maida numfashi 
Surbajo jin tadena jin radadin data soma ji shiyasata bude idonta ganinshi tayi akwance agefe 
Yalumshe ido dakyar tabude baki tace kado Don Allah menamaka kakeson ganin na mutu nace nayarda kayi gudun kar inmutu Amman shine kafasako tafadi Tana yin kuka 
Dakyar yasa hannu yajawota jikinshi yace baby bazaki mutuba nayafe mikine yau dama innace banyafebane zaki mutu to yanzu nayafe zomuje namiki wanka kizo kiyi baccinki kinji yanmatana 

ajiyar zuciya surbajo tayi duk da de bata gama gamsuwa da zancannasaba sakko da ita yayi shima yasakko 
dukansu bakaya ajikinsu kunna hasken dakin yayi ay surbajo idonta nasauka akansa ihu tasaki tafadi kasa sumammiya 
arazane alameen yayi kanta yadagota yana girgizata Amman ina ba numfashi atattare da ita dasauri yaje kitchen yadauko ruwa yazo ya yayyafamata jimawa kadan taja doguwar ajiyar zuciya amma tarintse idonta sosai yayi yayi tabude amma taki se kuka take masa jikinta narawa 

Ganin tafarko ne yasa yadauketa yayi toilet da ita yayo musu wanka amma har lokacin taki bude ido har suka fito bata Dena kukanba  

Rigar bacci yasamata shima yasa nasa Gado yanufa da ita yakashe musu haske yarungumota jikinshi yana shafa mata baya Dan yagano me ya firgitata har ta sume Sabida bata taba ganin namiji babba ahaka bane shine dalili har yanzu kuka take masa akunne yace mata baby meyasa kike kuka ne nace bazaki mutuba amma kinki kwantar da hankalinki ko wani Abu kikeso 
Cikin kuka tace kadon Don Allah kar ka kuma  nunamin macijin dazu Wlh yabani tsoro sosai ni bantaba ganin maciji irinshiba agarinmu akwai macizai amma babu irin wannan 

dariyace taso kubcewa alameen Amman se yacije yace wayace miki ni na kawoshi ay zuwa Yayi da yasareki ki mutu shine nace masa ay nayafemiki shinefa yatafi 

kara shigewa jikinshi surbajo tayi Dan ta tsorata dajin zancennasa can kasan makoshinta tace ngd kado

********

abangaren Aisha kuwa suna barinta agurin dakinta tawuce tana kuka ranta kamar ze fita tunda take baa taba cimata mutunci irinna yauba   tana shiga daki wayarta tadauka takira aminanta   cikin kuka tashaida musu duk  abinda yafaru hakuri suka bata tare da bata tabbacin gobe zasu zo gidan su hadu suyima surbajo dukan tsiya takwantar da hankalinta kawai dasu suke magana 

sosai hankalinta yakwanta dantasan aminan nata basa mata karya kuma Tana da tabbacin se Sun ramamata kwanciya tayi ranta fes Dan tasan gobe kashin surbajo yabushe 


Damisalin karfe hudu naasuba karar wayar alameen yatashesu abacci da kamar baze daukaba cande yadaure yadauka jin wayar se kira akeyi sunan oganshi yagani akan wayar dasauri yakwantar da surbajo yadauki wayar gaisheshi yayi cike da girmamawa kamar yana kallonshi dagacan bangaren ogan yace 
alameen duk abinda kakeyi kaajiyeshi ka komo office gobe jirgin daze daukoka is ready by 7:30am katabbatar kana airport sabida wani aykine yataso nasauri Wanda your attention is needed so am sorry nasan bazakaji dadiba amma kadaure de 
ran alameen besoba Amman bashida zabi Danhaka yacema ogan don't worry sir consider it has been done 
godiya ogan yayi sannan sukayi sallama yaajiye wayar 
bekoma bacciba sabanin surbajo dake ta aykin bacci dakinshi yaje yadauko duk wani abu daze bukata yasa a trolley yadawo dakin surbajo itama yahada mata abinda yasan zata bukata acikin trolley din wanka yayo yadauro alwala doguwar riga yasa sannan yatashi surbajo dakyar ta tashi toilet yarakata yace tayi wanka tayi sallah kamin yadawo bata musa ba sabida ya hadamasa ruwan wankan 
jamata kofar yayi yawuce masallaci koda zefita kulleta yayi tawaje Dan yasan abinda tayiwa Aisha jiya ba hakura zatayiba 

karfe shida yadawo daga masallaci surbajo tuni tayi wanka tayi sallah Tana zaune akan darduma Tana lazimi 

ganinshine yasa ta kudundune fuskarta ahijabin jikinta wai kunya takeji 
murmushi yayi yakarasa inda take yace baby na kunya ta kikeji kuma yanxu kinga tashi maza inshiryaki anguwa zamu dasauri tamike Dan surbajo kafar yawo gareta Waldorof yaje yadauko mata wata doguwar riga yar kanti fara har kasa yadauko su pant da bra da gyale da boy friend jacket tsaf yashiryata har makeup shiyamata amma simple one yamata surbajo ko duk kunya tagama cikata kallon kanta tayi mirror taga tayi kyau sosai ita kadai take Ta murmushi  ba abinda yafi burgeta irin acuci mazan daya mata da gashinta yakuma yimata rolling din gyale ja akanta takalminta lowfas ne shima ja se boy friend jacket baka gaskiya tayi kyau 
dakinshi yaje yashiryo cikin kakinshi na soja dakin Aisha yaje Tana bacci kobaa fadamasaba yasan ko sallah batayiba tashinta yayi dakyar tamike tace meyakawoka dakina yanzu murmushi yayi yace uwargida sarautar mata Allah huci zuciyarki zankoma gurin aykine nazo naji mekike bukata 
wani dadine yakamata wato zasu Jidadin cin uban surbajo dakyau cikin sakin fuska tace babu abinda nake bukata se kudi dubu dari hudu yabata taamsa yace to senadawo kikula da kanki 
adawo Lfy tabashi amsa daga inda take alameen yayi mamakin yadda tamasa adduar yadawo Lfy abinda batayimasa 
dakin surbajo yadawo mamakine yakamata gamida tsoro ganinshi sanye cikin kakin soja 
yaganota amma seya basar jakarsu yadauko yaja hannunta yakulle kofar suka fice daga falon suna fitowa wani soja yataso yaamshi kayan yasa aboot suka shiga direba yajasu zuwa airport yayinda excode dinshi ke take bayansu 
suna zuwa ba bata lokaci suka shige jirgi kamin jirgin yatashine yakira iyayensa awaya yamusu bayani albarka suka samasa musamman dasukaji da surbajo yatafi hakuri yabasu gameda rashin zuwa yamusu sallama lokacine zewuce shiyasa bakomai suka bashi amsa Allah de yamasa albarka Godiva yayi yakashe wayar gaba daya 
surbajo ko inbanda zare ido baabinda takeyi rungumota yayi jikinshi bayan yadaura mata belt jirginsu yadaga zuwa rivers state. 


maman Yusuf 


Zahramuhammadmahmud. blogspot.com

1 comment: